Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Mat 26:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga ɗaya daga cikin waɗanda suke tare da Yesu ya miƙa hannu ya zaro takobinsa, ya kai wa bawan babban firist sara, ya ɗauke masa kunne.

Karanta cikakken babi Mat 26

gani Mat 26:51 a cikin mahallin