Da kuma,“Dutsen sa tuntuɓe,Da fā na sa faɗuwa.”Sun yi tuntuɓe ne da maganar, don sun ƙi biyayya da ita. Haka kuwa aka ƙaddaro musu.