Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Bit 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku kabila ce zaɓaɓɓiya, ƙungiyar firistocin babban Sarki, tsattsarkar al'umma, jama'ar mallakar Allah, domin ku sanar da mafifitan al'amuran wannan da ya kirawo ku daga cikin duhu, kuka shiga maɗaukakin haskensa.

Karanta cikakken babi 1 Bit 2

gani 1 Bit 2:9 a cikin mahallin