Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki yi murna ƙwarai, ya Sihiyona!Ta da murya ya Urushalima!Ga Sarkinki yana zuwa wurinki,Shi mai adalci ne, mai nasara,Shi kuma mai tawali'u ne,Yana bisa kan jaki, a kan aholaki.

Karanta cikakken babi Zak 9

gani Zak 9:9 a cikin mahallin