Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya yi magana gāba da ƙasar Hadrak, da kuma gāba da Dimashƙu. Ubangiji ne yake lura da 'yan adam duk da kabilan Isra'ila.

Karanta cikakken babi Zak 9

gani Zak 9:1 a cikin mahallin