Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 8:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ni Ubangiji Mai Runduna na ce, azumi na watan huɗu, da na watan biyar, da na watan bakwai, da na watan goma, za su zama lokatan murna, da farin ciki, da idodin farin ciki, ga jama'ar Yahuza, saboda haka sai ku ƙaunaci gaskiya da salama.

Karanta cikakken babi Zak 8

gani Zak 8:19 a cikin mahallin