Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama za a yi shuka da salama. Kurangar inabi za ta yi 'ya'ya, ƙasa kuma za ta ba da amfani, za a yi isasshen ruwan sama. Ni kuwa zan sa sauran jama'an nan su ci moriyar abubuwan nan duka.

Karanta cikakken babi Zak 8

gani Zak 8:12 a cikin mahallin