Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 7:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maganar ke nan da Ubangiji ya faɗa ta bakin annabawan dā, a lokacin akwai mutane da arziki cikin Urushalima da garuruwa kewaye da ita, a lokacin kuma akwai mutane a Negeb da gindin tuddai.

Karanta cikakken babi Zak 7

gani Zak 7:7 a cikin mahallin