Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

su kuma tambayi firistocin Haikalin Ubangiji da annabawa, cewa ko ya kamata su yi baƙin ciki da azumi a watan biyar kamar yadda suka saba yi a shekarun baya?

Karanta cikakken babi Zak 7

gani Zak 7:3 a cikin mahallin