Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 14:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana ruwa mai rai zai gudano daga Urushalima. Rabinsa zai nufi tekun Gishiri, rabi kuma zai nufi Bahar Rum. Zai riƙa malalowa rani da damuna.

Karanta cikakken babi Zak 14

gani Zak 14:8 a cikin mahallin