Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 14:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku gudu zuwa kwarin duwatsuna, gama kwarin duwatsu zai kai har Azel, kamar yadda kakanninku suka gudu a zamanin Azariya, Sarkin Yahuza, a lokacin da aka yi girgizar ƙasa. Sa'an nan Ubangiji Allahna zai zo tare da dukan tsarkakansa!

Karanta cikakken babi Zak 14

gani Zak 14:5 a cikin mahallin