Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowace tukunya da take a Urushalima da Yahuza za ta zama tsattsarka ga Ubangiji Mai Runduna domin dukan masu miƙa hadaya su ɗauka su dafa naman hadaya a cikinsu. A wannan rana ba za a ƙara samun mai ciniki a Haikalin Ubangiji Mai Runduna ba.

Karanta cikakken babi Zak 14

gani Zak 14:21 a cikin mahallin