Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 14:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan al'ummar Masar ba ta halarci Idin Bukkoki ba, ba za a yi mata ruwan sama ba. Ubangiji kuma zai kawo mata irin annobar da ya kawo wa al'umman da suka ƙi halartar Idin Bukkoki.

Karanta cikakken babi Zak 14

gani Zak 14:18 a cikin mahallin