Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 14:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙasa dukka za ta zama fili, daga Geba zuwa Rimmon a kudancin Urushalima. Amma Urushalima za ta kasance a kan tudu, za ta miƙe daga Ƙofar Biliyaminu, zuwa wurin da ƙofa ta fari take a dā, har zuwa Ƙofar Kusurwa, sa'an nan ta miƙe daga Hasumiyar Hananel zuwa wuraren matsewar ruwan inabin sarki.

Karanta cikakken babi Zak 14

gani Zak 14:10 a cikin mahallin