Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 13:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulusi ɗayan da ya ragu kuwa zan tura cikin wuta,Zan tace su da wuta kamar yadda akan tace azurfa,Zan gwada su kamar yadda akan gwada zinariya.Za su kira gare ni,Zan kuwa amsa musu,Zan ce, ‘Su jama'ata ne,’Su kuma za su ce, ‘Ubangiji shi ne Allahnmu.’ ”

Karanta cikakken babi Zak 13

gani Zak 13:9 a cikin mahallin