Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 13:5-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Amma zai ce, ‘Ni ba annabi ba ne, ni manomi ne, gama ƙasa abar mallakata ce tun ina yaro.’

6. Idan wani ya tambaye shi cewa, ‘Waɗannan raunukan da suke a hannuwanka fa?’ Zai ce, ‘Ai, raunuka ne da aka yi mini a gidan abokaina.’ ”

7. “Ka farka, ya kai takobi, ka fāɗa wa makiyayina,Ka fāɗa wa mutumin da yake kusa da ni,Ka sari makiyayin domin tumakin su watse.Zan bugi ƙanana da hannuna,Ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.

Karanta cikakken babi Zak 13