Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan iyalan Yahuza za su ce wa kansu, ‘Ubangiji Allah Maɗaukaki yana ƙarfafa mutanensa waɗanda suke zaune a Urushalima.’

Karanta cikakken babi Zak 12

gani Zak 12:5 a cikin mahallin