Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 12:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan zan sa Urushalima ta zama dutse mai nauyi ga dukan al'ummai. Duk wanda ya ɗaga ta zai ji wa kansa mugun rauni. Dukan al'umman duniya za su taru su kewaye ta.

Karanta cikakken babi Zak 12

gani Zak 12:3 a cikin mahallin