Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 12:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowane iyali a ƙasar za su yi makokinsu a keɓe, iyalin gidan Dawuda kuma za su yi nasu a keɓe, matansu za su yi nasu a keɓe. Iyalin gidan Natan su ma za su yi nasu makoki a keɓe, matansu kuma a keɓe.

Karanta cikakken babi Zak 12

gani Zak 12:12 a cikin mahallin