Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu sayensu za su yanyanka su, ba za a kuwa hukunta su ba. Masu sayar da su kuma za su yi hamdala gare ni, su ce sun sami dukiya. Makiyayansu kuwa ba su ji tausayinsu ba.

Karanta cikakken babi Zak 11

gani Zak 11:5 a cikin mahallin