Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce mini, “Ka zuba kuɗin a baitulmalin Haikali.” Sai na ɗauki kuɗin da suka kimanta shi ne tamanina, na zuba su a baitulmalin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi Zak 11

gani Zak 11:13 a cikin mahallin