Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan mutanen Ifraimu za su zama kamar ƙarfafan jarumawa,Za su yi farin ciki kamar sun sha ruwan inabi,'Ya'yansu za su gani su yi murna,Zukatansu za su yi murna da Ubangiji.

Karanta cikakken babi Zak 10

gani Zak 10:7 a cikin mahallin