Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta ashirin da huɗu ga watan goma sha ɗaya, wato watan Shebat, a shekara ta biyu ta sarautar Dariyus, Ubangiji ya kuma yi magana da annabi Zakariya, ɗan Berekiya, ɗan Iddo.

Karanta cikakken babi Zak 1

gani Zak 1:7 a cikin mahallin