Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku zama kamar kakanninku, waɗanda annabawa na dā suka yi ta yi musu shela suna cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna ya ce, ku bar mugayen hanyoyinku da mugayen ayyukanku.’ Amma ba su ji ba, ba su kuwa kula ba, ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Zak 1

gani Zak 1:4 a cikin mahallin