Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zak 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce, “Me waɗannan suke zuwa su yi?”Sai ya ce, “Waɗannan su ne ƙahonin da suka warwatsa Yahuza don kada mutum ya ɗaga kansa. Waɗannan kuwa sun zo don su tsorata su, su karya ƙahonin al'umman duniya waɗanda suka ɗaga ƙahoninsu gāba da ƙasar Yahuza don su warwatsa ta.”

Karanta cikakken babi Zak 1

gani Zak 1:21 a cikin mahallin