A gaban Ubangiji, gama ya zo ne ya yi mulki bisa duniya!Zai yi mulki bisa dukan jama'ar duniya da adalci da gaskiya.