Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 96:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A faɗa wa dukan sauran al'umma, “Ubangiji Sarki ne!Duniya ta kahu da ƙarfi a wurin zamanta,Ba za a iya kaushe ta ba,Shi zai shara'anta dukan jama'a da adalci.”

Karanta cikakken babi Zab 96

gani Zab 96:10 a cikin mahallin