Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 94:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ce, “Ina kan fāɗuwa,”Amma, ya Ubangiji, madawwamiyar ƙaunarka ta riƙe ni.

Karanta cikakken babi Zab 94

gani Zab 94:18 a cikin mahallin