Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 94:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ya Ubangiji, kai Allah ne wanda yake yin hukunci,Ka bayyana fushinka!

2. Kai ne mai yi wa dukan mutane shari'a,Ka tashi, ka sāka wa masu girmankaiAbin da ya dace da su!

Karanta cikakken babi Zab 94