Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 8:5-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Duk da haka in banda kai ba wanda ya fi shi,Ka naɗa shi da daraja da girma!

6. Ka sa shi ya yi mulkin dukan abin da ka halitta,Ka ɗora shi a kan dukan abubuwa,

7. Tumaki da shanu, har ma da namomin jeji,

8. Da tsuntsaye da kifaye,Da dukan halittar da suke cikin tekuna.

Karanta cikakken babi Zab 8