Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 78:71-72 Littafi Mai Tsarki (HAU)

71. Ya ɗauko shi daga inda yake lura da 'yan raguna.Ya naɗa shi Sarkin Isra'ila,Ya naɗa shi makiyayin jama'ar Allah.

72. Dawuda kuwa ya lura da su da zuciya ɗaya,Da gwaninta kuma ya bi da su.

Karanta cikakken babi Zab 78