Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 78:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba za mu ɓoye waɗannan abubuwa daga 'ya'yanmu ba,Amma za mu faɗa wa tsara mai zuwaLabarin ikon Ubangiji, da manya manyan ayyukansa,Da abubuwan banmamaki waɗanda ya aikata.

Karanta cikakken babi Zab 78

gani Zab 78:4 a cikin mahallin