Ya Ubangiji, kai ne alƙalin dukan mutane.Ka shara'anta mini bisa ga adalcina,Gama ba ni da laifi, ina kuma da kirki.