Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tashi da fushinka, ya Ubangiji,Ka kuma tashi ka yi gāba da hasalar abokan gābana!Ka tashi, ka taimake ni, gama adalci kake so a yi.

Karanta cikakken babi Zab 7

gani Zab 7:6 a cikin mahallin