Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 68:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah, wanda yake zaune a tsattsarkan Haikalinsa,Yana lura da marayu, yana kuwa kiyaye gwauraye,Wato matan da mazansu suka mutu.

Karanta cikakken babi Zab 68

gani Zab 68:5 a cikin mahallin