Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 68:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka tsauta wa Masar, naman jejin nanMai zafin hali da yake cikin iwa,Ka tsauta wa sauran al'umma, taron bijiman nan da 'yan maruƙansu,Har dukansu su durƙusa, su miƙa maka azurfarsu.Ka warwatsar da jama'ar nanMasu son yin yaƙi!

Karanta cikakken babi Zab 68

gani Zab 68:30 a cikin mahallin