Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 68:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya hau kan tsaunukaTare da ɗumbun waɗanda ya kamo daga yaƙi,Yana karɓar kyautai daga wurin mutane,Daga wurin 'yan tawaye kuma.Ubangiji Allah zai zauna a can.

Karanta cikakken babi Zab 68

gani Zab 68:18 a cikin mahallin