Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 64:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ina shan wahala, ya Allah, ka ji addu'ata!Ina jin tsoro, ka cece ni daga maƙiyana!

2. Ka kiyaye ni daga ƙulle-ƙullen mugaye,Da iskancin mugayen mutane.

3. Sukan wasa harsunansu kamar takuba,Sukan kai bāra da mugayen maganganu kamar kibau.

Karanta cikakken babi Zab 64