Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 63:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Domin kai kake taimakona kullayaumin.Da murna, nake raira waƙa,A inuwar fikafikanka,

8. Raina yana manne maka,Ikonka yana riƙe da ni.

9. Waɗanda suke ƙoƙari su kashe ni,Za su gangara zuwa lahira,

Karanta cikakken babi Zab 63