Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 56:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka yi mini jinƙai, ya Allah,Gama mutane sun tasar mini,Maƙiyana suna tsananta mini koyaushe!

2. Dukan yini maƙiyana suna tasar mini,Waɗanda suke faɗa da ni sun cika yawa.

3. Sa'ad da nake jin tsoro, ya Maɗaukaki,A gare ka nake dogara.

Karanta cikakken babi Zab 56