Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 55:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ka ji addu'ata, ya Allah,Kada ka ƙi jin roƙona!

2. Ka saurare ni, ka amsa mini,Gama damuwata ta gajiyar da ni tiƙis.

3. Hankalina ya tashi saboda yawan kurarin maƙiyana,Saboda danniyar mugaye.Sukan jawo mini wahala,Suna jin haushina suna ƙina.

Karanta cikakken babi Zab 55