Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 53:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dā ma ceto ya zo ga Isra'ila daga Sihiyona!Sa'ad da Allah ya sāke arzuta jama'arsa,Zuriyar Yakubu za ta yi farin ciki,Jama'ar Isra'ila kuwa za ta yi murna.

Karanta cikakken babi Zab 53

gani Zab 53:6 a cikin mahallin