Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 53:1-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah.”Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al'amura,Ba wanda yake aikata abin da yake daidai.

2. Daga Sama Allah ya dubi mutane,Ya ga ko akwai masu hikimaWaÉ—anda suke yi masa sujada.

3. Amma dukansu sun koma baya,Su duka mugaye ne,Ba wanda yake aikata abin da yake daidai,Babu ko É—aya.

4. Allah ya ce, “Ashe, ba su sani ba?Ashe, mugayen nan jahilai ne?Ta wurin yi wa jama'ata fashi suke rayuwa,Ba sa yin addu'a gare ni.”

Karanta cikakken babi Zab 53