Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 47:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Allah sarki ne na duniya duka,Ku yabe shi da waƙoƙi!

8. Allah yana zaune kan kursiyinsa mai tsarki,Yana mulkin al'ummai,

9. Masu mulkin al'ummai suka tattaruTare da jama'ar Allah na Ibrahim.Allah shi ne garkuwar jarumawa,Yana mulkin duka!

Karanta cikakken babi Zab 47