Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 46:9-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Ya hana yaƙoƙi ko'ina a duniya,Yana karya bakkuna, yana lalatar da māsu,Yana ƙone karusai da wuta.

10. Ya ce, “Ku yi shiru, ku sani ni ne Allah,Maɗaukaki ne cikin sauran al'umma,Maɗaukaki kuma a duniya!”

11. Ubangiji Maɗaukaki yana tare da mu,Allah na Yakubu shi ne mafakarmu!

Karanta cikakken babi Zab 46