Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 40:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba ni da ƙarfi, ba mataimaki,Ya Allah, ka zo wurina da hanzari.Kai ne mataimakina da Mai Cetona,Kada ka yi jinkiri, ya Ubangiji!

Karanta cikakken babi Zab 40

gani Zab 40:17 a cikin mahallin