Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 35:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka sa waɗanda suka ƙyaface ni a wahalata,A rinjaye su, su ruɗe.Ka sa waɗanda suke ɗaukar kansu sun fi ni,Su sha kunya da wulakanci!

Karanta cikakken babi Zab 35

gani Zab 35:26 a cikin mahallin