Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 34:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yabe shi saboda abin da ya yi,Da ma dukan waɗanda suke da tawali'u su kasa kunne, su yi murna!

Karanta cikakken babi Zab 34

gani Zab 34:2 a cikin mahallin