Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 3:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ina da maƙiya da yawa, ya Ubangiji,Da yawa kuma sun juya, suna gāba da ni!

2. Suna magana a kaina, suna cewa,“Allah ba zai taimake shi ba!”

Karanta cikakken babi Zab 3