Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Zab 18:49-50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

49. Don haka zan yabe ka a cikin al'ummai,Zan raira maka yabo.

50. Kullayaumi Allah yakan ba sarkin da ya naɗa babbar nasara.Yakan nuna madawwamiyar ƙauna ga wanda ya zaɓa,Wato Dawuda da zuriyarsa har abada.

Karanta cikakken babi Zab 18